Labarai

Babban Labari

Ƙungiyar agoya bayan  shugaba Tinubu a zargi yan Daba da hana ta kai tallafi ga marasa galihu a Bauchi .

Wata ƙungiyar siyasa mai suna Da Hannu Na, ƙarƙashin dandalin Arewa for Asiwaju, ta zargi wasu ’yan daba da kai wa tawagarta hari tare da tarwatsa shirin kai tallafi ga marasa galihu a Jihar Bauchi Shugaban ƙungiyar, Jamil Jadda Garko, ya ce ya tsira daga harin ne bayan jami’an tsaro sun shiga tsakani. Lamarin ya […]

Labarai

Najeriya ta soki harin da Houthi ta kai wa Saudiyya

Najeriya ta yi Allah-wadau da harin da mayaƙan Houthi suka kai filin jirgin saman King Khalid da ke Riyad babban birnin Saudiyya. Cikin wata sanarwa da ma’aikatar harkokin wajen Najeriyan ta fitar a yau, ta ce harin da ya yi sanadin mutuwar mutum 12 tare da jikkata sama da 300 abin Allah wadai ne. Sanarwar […]

Babban Labari

Gwamnatin Binuwai ta rufe makarantu 2 kan tilasta wa iyaye sayen litattafai

Hukumar Kula da Ingancin Ilimi da Jarabawa ta Jihar Binuwai (BEQAEB), ta rufe makarantun Orenda da Opal bisa zargin tilasta wa iyaye saya wa ’ya’yansu littattafai a makarantun. Sakataren zartarwa na hukumar, Doktq Terna Francis ne, ya bayyana hakan a ranar Juma’a. Ya ce matakin ya biyo bayan ƙorafe-ƙorafen da iyaye suka shigar kan karya […]

Kasashen Ketare

Kenya ta hana taron jama’a saboda cutar Ebola

Ƙasar Kenya ta dakatar da gudanar da tarukan gwamnati da tarurruka a cikin otal-otal bayan ta tabbatar da samun mutum na farko da ya kamu da cutar Ebola. Jami’an lafiya sun ce matakin na daga cikin ƙoƙarin da ake yi na dakile yaɗuwar cutar. A cewar hukumomi, mutumin da ya kamu da cutar, wanda ɗan […]

Labarai Siyasa

Tinubu zai fara yaƙin neman zaɓen shi daga Kaduna

Jam’iyyar APC ta sanar da cewa za ta fara gangamin yaƙin neman sake zaɓen shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, a jihar Kaduna ranar 24 ga Oktoban 2026. A cikin wata sanarwa da Darakta Janar na kwamitin yaƙin neman zaɓen Shugaban Ƙasa na APC, Sanata Abdul’aziz Yari Abubakar, ya fitar, jam’iyyar ta ce ƙaddamar da gangamin […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai