Labarai

Labarai Siyasa

Bai kamata ’yan Najeriya suke shan wahala haka ba — Atiku

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya soki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu kan tsadar rayuwa da ake fuskanta a Najeriya. A cikin wata sanarwa da Daraktan Sadarwa na kwamitin yaƙin neman zaɓensa, Phrank Shaibu, ya fitar, Atiku, ya ce gwamnati ta gaza kare ’yan Najeriya daga matsananciyar […]

Babban Labari

Gwamnonin Arewa maso Gabas na yin taro a Maiduguri

Gwamnan Jihar Borno kuma Shugaban ƙungiyar Gwamnonin Arewa maso Gabas, Farfesa Babagana Umara Zulum ya karɓi baƙuncin sauran Gwamnonin yankin guda biyar don taron ƙungiyar karo na 13 a Maiduguri babban birnin Jihar Borno. Gwamnonin da suka ziyarci wurin taron sun haɗa da: Ahmadu Umaru Fintiri na Adamawa, Sanata Bala Abdulƙadir Mohammed na Bauchi, Muhammadu […]

Kasashen Ketare

‘Koriya ta Arewa ta yi gwajin makami mai linzami’

Kim Yo Jong, ƴar’uwar shugaban Koriya ta Arewa kuma ɗaya daga cikin manyan masu tasiri a gwamnatin ƙasar, ta bayyana cewa Pyongyang ta gudanar da gwajin makami mai linzami na dabarun yaƙi mai matsakaicin zango a safiyar ranar Asabar. Ta kuma ce ɗan’uwanta, shugaban ƙasar Kim Jong Un, da kansa ya halarta tare da sa […]

Labarai

Jami’ar ABU ta yaba wa CBN kan daidaita tattalin arziki

Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya ta yaba wa Babban Bankin Najeriya (CBN) kan gyare-gyaren da take aiwatarwa domin dawo da daidaito, gaskiya da amincewa cikin tsarin hada-hadar kuɗi na ƙasar. Sanarwar ta fito ne daga ofishin Daraktan Yaɗa labarai na Jami’ar ABU Malam Auwal Umar. Jami’ar ta kuma bayyana gamsuwarta da yadda bankin ke […]

Labarai

Najeriya na buƙatar ƙarin dala biliyan 410 domin cimma burinta na sauyin makamashi zuwa shekarar 2060.

Najeriya na buƙatar ƙarin dala biliyan 410 domin cimma burinta na sauyin makamashi da rage hayakin da ke haddasa ɗumamar yanayi zuwa shekarar 2060. Mai ba shugaban ƙasa shawara a Ofishin mataimakin Shugaban Ƙasa kan ayyukan raya ƙasa, Hon. Musaddiq Mustapha Adamu, ya ce kuɗaɗen za su taimaka wajen samar da makamashi mai tsafta da […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai