Buhari Ya Yi Wa Najeriya Iya Koƙarinsa – Obasango
Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya bayyana rasuwar tsohon shugaba Muhammadu Buhari a matsayin rashi da Najeriya, ba ga iyalinsa kaɗai ba. Ya kuma ce ”ana buƙatar kwarewar duk mutanen da suka samu damar jagorantar kasar nan a baya domin fitar da kasar a cikin halin da take ciki.” Obasanjo ya kuma ce Buhari ya […]