Masana Su Fara Hasashen Lokacin Tashin Duniya
Agogon da ke hasashen tashin duniya ya ƙara matsawa da daƙiƙa ɗaya, inda yanzu ya rage daƙiƙa 89 ko kuma minti ɗaya da sakan 20 kafin tashin duniya, lokaci mafi kusa da ya taɓa kaiwa.
Agogon da ke hasashen tashin duniya ya ƙara matsawa da daƙiƙa ɗaya, inda yanzu ya rage daƙiƙa 89 ko kuma minti ɗaya da sakan 20 kafin tashin duniya, lokaci mafi kusa da ya taɓa kaiwa.
Cutar jijjiga lalura ce da mata ke fuskanta a lokacin haihuwa, inda suke jijjiga da yunƙurin tauna harshe da sauran su. A wani rahoto da ma’aikatar lafiya ta Najeriya ta fitar a watan Oktoban shekarar 2024 game da hanyoyin kariya daga kamuwa da cutar jijjiga. Hukumar kula da bada shawarwari akan cutar jijjiga ta kasa” […]
Masarautar Gidan Igwai ta dakatar da Usman Umar wanda akafi saninsa da (SOJA BOY) daga sarautar Yariman Gidan Igwai dake jihar Sokoto da Masarautar ta bashi a baya.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta kama matasa masu tarin yawa, a unguwar sheka, sakamakon ricikin fadan daba da ya kaure a tsakanin su.
Kananan Hukumomi 774 na fadin Najeriya na fuskantar barazanar rasa samun kudadensu na wata-wata kai tsaye daga asusun gwamnatin tarayya.
Rundunar ‘Yan Sanda a babban birnin tarayya Abuja, ta sami nasarar gano wata budurwa da wasu da ake zargin Matsafa ne suka tsafeta a dakin Otal.
Benjamin Hundeyin, ya ce wannan shirin na inganta insharar motoci zai tabbatar da cewa masu motoci masu bin tituna sun sami kariya.
A cikin wata sanarwa da kamfanin Dangote ya fitar, ya ce an daidaita farashin ne sakamakon samun ci gaba mai kyau a bangaren makamashi na duniya da kuma raguwar farashin danyen mai a kasuwannin duniya.
Masallacin Jami’ur Rahman, wanda a da ake kira da Masjid Sahaba, ya dakatar da Sheikh Muhammad Bin Uthman daga limanci biyo bayan hudubar da ya yi a ranar 24 ga watan Janairu.
Gwamnatin jihar Kano ta jaddada Kudirinta na tallafawa masu bukata ta musamman, musamman masu lalurar laka domin inganta rayuwarsu.