Labarai

Babban Labari Labarai

Majalisar Dokokin Jihar Kano Ta Amince Da Karin Naira Biliyan 215.3 A kasafin Kudin 2025

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da ƙwarya-ƙwaryan kasafin kuɗi na naira biliyan 215.3 bayan tattaunawar da ƴan majalisar suka gudanar a zaman majalisa na yau Litinin. Wannan amincewa ta biyo bayan buƙatar da Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya aika, inda Kakakin majalisar, Jibril Ismail Falgore, ya jagoranci zaman. A wata sanarwa da […]

Babban Labari Labarai

Rundunar Yan Sandan Kano Ta Bayyana Nasarori Tare Da Kama Mutane 107 A Shirin Ta Na Operation Kukan Kura

Rundunar yan sandan jihar Kano, ta bayyana gagarumar nasarar data samu, na kama wadanda ake zargi da aikata laifuka mabambanta su 107 a fadin kananan hukumomin jihar 44. Kwamishinan yan sandan jihar Kano, CP Ibrahim Adamu bakori, ne ya bayyana hakan lokacin da yake yi wa manema labarai Karin haske a shelkwatar rundunar dake unguwar […]

Babban Labari Labarai

Ya Kamata Shugabannin Arewa Su Sa Baki Kan Rushe Kasuwar Alaba Rago: ABMPF

Ƙungiyar Arewa ta ’Yan Jarida (ABMPF) ta roƙi Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya dakatar da rushe Kasuwar Alaba Rago da Gwamnatin Jihar Legas ta fara, tana mai cewa matakin ya jawo asarar biliyoyin naira tare da barin dubban ’yan kasuwa cikin halin ƙaƙa-ni-ka-yi. Shugaban Ƙungiyar, Alhaji Abdullahi Yelwa, ya ce rusau ɗin ya haddasa wa […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai