Labarai

Babban Labari Labarai

Gwamnan Kebbi Ya Naɗa Sabon Sarkin Zuru

Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris ya amince da nadin Alhaji Sanusi Mika’ilu a matsayin sabon sarkin Zuru. Cikin wata sanarwa da sakataren yaɗa labaran gwamnan, Ahmed Idris ya fitar ya ce gwamnan ya amince da naɗin ne sakamakon shawarar kwamitin zaɓen sabon sarkin. Yan Sandan Kano Sun Kama Masu Koyar Da Daba A Shafukan Sada […]

Babban Labari Labarai

Cutar Kwalara Ta Kashe Mutane 7 A jihar Zamfara

Rahotanni na nuna cewa cutar kwalara ta barke a wasu kananan hukumomin jihar Zamfara inda zuwa yanzu ta hallaka aƙalla mutum bakwai a ƙananan hukumomin Gumi da Bukkuyum. Hukumomin sun ce kusan mutum 200 cutar ta kwantar a asibitin kananan hukumomin biyu, tare da gargadin cewa adadin na iya karuwa. Hon Sulaiman Abubakar Gumi wanda […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai