Labarai

Babban Labari Labarai

Zaben Cike Gurbi: Rundunar Yan Sandan Kano Ta Gurfanar Da Mutane 333 Cika Harda Jami’an Gwamnati.

Rundunar yan sandan jihar Kano, ta samu nasarar kama mutane 333 daga ranar juma’a 15 zuwa 16 ga watan Augustan 2025, tare da gurfanar da su a gaban kotuna mabambanta bisa zarginsu da tayar da tarzoma yayin gudanar da zaben cike gurbi a jihar. Kwamishinan yan sandan jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ne ya […]

Babban Labari Labarai

Hutu Na Je A Landan Ba Asibiti Ba – Akpabio

Shugaban majalisar dattawa ta Najeriya, Sanata Godswill Akpabio ya musanta abin da ya kira raÉ—e-raÉ—in da ake yaÉ—awa cewa yana fama da rashin lafiya. Akpabio ya bayyana haka ne a lokacin da ya sauka a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja da asuban ranar Litinin daga birnin Landan, inda wasu sanatoci da […]

Babban Labari Labarai

Amurka Ta Yaba Wa Najeriya Bisa Kama Jagororin Ansaru

Ofishin Jakadancin Amurka a Najeriya ya yaba da kama fitattun shugabannin Æ™ungiyar Ansaru da jami’an tsaronta suka yi. A ranar Asabar ne gwamnatin Najeriya ta ce jami’an tsaronta sun kama Æ´an Æ™ungiyar ta Ansaru, waÉ—anda take zargi da kitsa fasa gidan yarin kuje a shekarar 2022 har suka tseratar da wasu fursunoni. Mahaifiyar Shugaban Jam’iyyar […]

Babban Labari Labarai

Sarkin Zuru Ya Rasu

Sarkin Zuru Manjo Janar Muhammadu Sani Sami II mai ritaya ya rasu yana da shekara 81 da haihuwa. Sakataren yaÉ—a labarai na gwamantin jihar Kebbi, Ahmed Idris, ya faÉ—a cikin wata sanarwa cewa sarkin ya rasu ne a wani asibiti da ke birnin Landan ranar Asabar da dare. Sarkin tsohon gwamnan mulkin soja ne na […]

Babban Labari Kasuwanci

APC ta buƙaci a soke zaɓen cike gurbi a Kano

Jam’iyyar APC ta buÆ™aci Hukumar ZaÉ“e Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC), da ta soke zaÉ“en cike gurbi na Shanono/Bagwai da kuma na mazaÉ“ar Ghari a Jihar Kano. Jam’iyyar ta buÆ™aci a soke zaÉ“en saboda ta zargi cewar an samu tashe-tashen hankula a yankunan da zaÉ“en ya gudana. A cikin wata sanarwa da kakakin jam’iyyar […]

Babban Labari Labarai

Yadda Aka Kama Yan Dabar Siyasa 288 A Kano

  Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano, ta kama mutum 288 da ake zargin ’yan daba ne a lokacin zaÉ“en cike gurbi da aka gudanar a jihar. Kakakin rundunar, SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya ce an kama mutanen da makamai masu hatsari, ciki har da bindigogi Æ™irar gida, wuÆ™aÆ™e da adduna. Ya bayyana cewa an yi […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai