Labarai

Babban Labari Labarai

Sanatan Abuja Ta Sauya Sheƙa Zuwa ADC

Sanata Ireti Kingibe, wacce ke wakiltar Babban Birnin Tarayya, ta fice daga jam’iyyar LP zuwa ADC. Da ta ke magana da ’yan jarida a Abuja, ta ce wannan matakin nata wani shiri ne na tunkarar babban zaɓen 2027. “Ni cikakkiyar mamba ce ta ADC yanzu,” inji ta. Da aka tambaye ta ko tana da ƙwarin […]

Babban Labari Labarai

Hukumar FRSC Ta Kaddamar Da Dakarun Sa Kai 88 A Kano

A ƙokarin rage afkuwar haɗɗura hukumar kiyaye Haɗurra  ta ƘasaFRSC reshen jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Muhammad BBature ta ƙaddamar dakarun sa Kai 88 domin taimakawa ayyukanhukumar.Taron ƙaddamar da dakarun da ya gudana a wannan rana a ofishinhukumar na Kano , inda ya suamu halartar manyan jami’ai da masu ruwada tsaki . Gwamnatin Kano Ta Bukaci […]

Babban Labari Labarai

Gwamnatin Kano Ta Bukaci Tallafin Daidaikun Mutane A Bangaren Ilimi

Gwamnatin jihar Kano ta bukaci ɗai-daikun jama’a da su riƙatallafawa a bangaren ilimi domin samun nasara a kokarin da takena magance matsalon da makarantun jihar ke ciki. Gwamantin ta bayyana hakan ne ta bakin kwamishinan tsaro daayyuka na musamman na jihar Air vice marshal Ibrahim Umar mairitaya wanda ya wakilici gwamannan Kano Alhaji Abba Kabir […]

Babban Labari Labarai

Direba Ya Gudu Da Buhunan Masara 463

Ana zargin wani direban tirela ya gudu da buhunan masara 463 da aka aike shi da su, bayan da ya bai wa ɗan rakiyarsa guba a cikin shayi a yankin Maraban Jos da ke Jihar Kaduna. Wani ɗan kasuwa da ke safarar hatsi daga Jihar Kano zuwa kamfanoni a sassa daban-daban na Nijeriya, Injiniya Jamilu […]

Babban Labari Labarai

Sojojin Najeriya Sun Kashe Mayaƙan Boko Haram 24

Sojojin Najeriya – ƙarƙashin rundunar ‘Operation Hadin Kai’ mai yaƙi da ta’addanci – sun kashe mayaƙan Boko Haram 24 a wani mummunan hari da suka ƙaddamar kan maɓoyarsu a yankin raewa maso gabashin Najeriya. Mataimakin dakartan hulda da jama’a na rundunar, Captain Reuben Kovangiya ne ya bayyana haka cikin wata sanarwa da ya fitar. Captain […]

Babban Labari Labarai

Hukumar Kare Hakkin Mai Saye KSCPC Ta Kama Kaya Na Sama Da 5m Da Wa’adinsu Ya Kare A Kano

Hukumar kare hakkin mai siye da amfani da kayayyaki KSCPC  ta jihar Kano,karkashin jagorancin shugabanta, Dr Umar Garba, ta karbe wasu kayayyakin abinci da wa’adin amfani da su ya kare, a ci gaba da kai sumame da jami’an hukumar ke yi a sassa dabam-daban na jihar. babban sakaren zartarwa na hukumar, Alhaji Zangina Jafaru, shi […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai