Labarai

Babban Labari

Wike Ya Kwace Filin Sakatariyar PDP A Abuja

  Ministan birnin tarayya Abuja Nyesom Wike, ya kwace filin sabuwar sakatariyar jam’iyyar PDP ta kasa dake birnin tarayya Abuja sakamakon rashin biyan haraji na shekaru 20. Bayanin hakan na cikin wata wasikar da hukumar kula da ƙasa ta birnin tarayya Abuja ta aikewa jam’iyyar PDP, dauke da kwanan watan 13 ga watan Maris. Daraktan […]

Babban Labari

Hisbah Ta Kama Ummin Mama, Kan Zargin Ta Da Yada Bidiyon Tsaraicin Ta A TikTok

  Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama wata Matashiya mai suna Rukayya Ibrahim, wacce akafi sani da Ummin Mama, bisa zargin ta da yaɗa hotunan tsaraicin a dandalin TikTok. Mukaddashin babban kwamandan hukumar Hisbar na jihar Kano, Dakta Mujahedden Aminudden Abubakar, ne ya tabbatar da kama Matashiyar mazauniyar unguwar Medile a karamar hukumar Kumbotso […]

Babban Labari

Nijar ta fice daga ƙungiyar ƙasashe masu amfani da harshen Faransanci

Jamhuriyar ta sanar da matakin ficewa daga ƙungiyar ƙasashe masu amfani da harshen Faranshi, wato International Organisation of the Francophonie (OIF). Sanarwar da gwamnatin ƙasar ta tura wa ofisoshin jakadancinta a ƙasanshen duniya a yau Litinin 17 ga watan Maris, wadda ta samu sa hannun babban sakataren gwamnatin ƙasar, Laouali Labo, ta ce “Jamhuriyar Nijar […]

Siyasa

Majalissar Dokokin Jihar Ribas Ta Soma Shirye-shirye Tsige Gwamna Fubara

DAGA: Khaleepa Shareep Sharifai   Majalisar Dokokin Jihar Ribas ta soma shirye-shiryen tsige Gwamna Similanayi Fubara daga muƙaminsa. Hakan na ƙunshe cikin wata buɗaɗɗiyar wasiƙa mai cike da ƙorafi da majalisar ta fitar, inda take shirin tsige Gwamnan tare da mataimakiyarsa Farfesa Ngozi Odu. A cikin wasiƙar wadda take kafa hujja ta tanadin da Kundin […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000