Majalisar Ɗinkin Duniya Ta Kwashe Ma’aikatanta Daga Sudan
Majalisar Ɗinkin Duniya ta kwashe ɗaruruwan ma’aikatanta da iyalansu daga Khartoum da sauran yankunan Sudan, a cewar wani mai magana da yawun Babban Sakataren ƙungiyar.
Majalisar Ɗinkin Duniya ta kwashe ɗaruruwan ma’aikatanta da iyalansu daga Khartoum da sauran yankunan Sudan, a cewar wani mai magana da yawun Babban Sakataren ƙungiyar.
Akalla rayukan mutane 85 sun salwanta ciki har da mata da yara yayin da wasu mutanen fiye da 320 suka ji munanan raunika bayan aukuwar wani turmutsitsi a birnin Sanaa da ke karkashin ‘yan tawaye
Ta ce atisayen gargaɗi ne ga abin da ta kira da “gargaɗi ga ‘yan aware da ke haɗa kai da sojojin ƙasashen ƙetare.
Hukumar kare hakkin bil adama ta Majalisar Dinkin Duniya ta yi Alla-wadai da karuwar hukuncin kisa a ƙasar Iran, ciki har da wadanda ke da hannu a zanga-zangar kasar.
Mataimakiyar Shugaban Ƙasarn Amurka Na Ziyarar Aiki a Ƙasar Ghana
Ghana: Rashin Ruwa Mai Tsafta Na Jawo Mutuwar Mutane -UNICEF
Faransa: Al’amura Sun Tsaya Cak Saboda Yajin Aiki da Zanga-zanga
Ana shirin kafa asusun zuba jari na kasahen Turkawa a Istanbul
Mutane a Somaliya Na Cigaba da Neman Mafaka a Mogadishu
ran da Saudiyya sun amince da sake kulla huldar diflomasiyya tare da bude ofisoshin jakadanci bayan kwashe shekaru ana takun-saka tsakanin kasashen biyu