China: Ta Yi Wani Atisayen Sojoji Na Kwanaki 3 Gaɓar Tekun Taiwan

Ta ce atisayen gargaɗi ne ga abin da ta kira da “gargaɗi ga ‘yan aware da ke haɗa kai da sojojin ƙasashen ƙetare.

Jim kaɗan bayan China ta sanar da atisayen sojin nata,

Ita kuma Taiwan ta tabbatar da cewa ta hango jiragen sama na yaƙi 13, da kuma jiragen ruwa uku a bakin iyakar tekunta.

Wannan atisayen na zuwa ne sa’o’i bayan shugaban Taiwan ya dawo daga Amurka, inda ya gana da shugaban majalisar wakilai, Kevin McCarthy.

Wannan Ziyara da shugaban ya kai Amurka ta fusata ƙasar China, wadda ke iƙirarin cewa ƙasar Taiwan ɗin wani ɓangare ne na yankinta.

Rundunar sojin China ta fara wani atisayen dakarunta na kwana uku a kusa da gaɓar tekun Taiwan.

Ta ce atisayen gargaɗi ne ga abin da ta kira da “gargaɗi ga ‘yan aware da ke haɗa kai da sojojin ƙasashen ƙetare.

Jim kaɗan bayan China ta sanar da atisayen sojin nata,

Ita kuma Taiwan ta tabbatar da cewa ta hango jiragen sama na yaƙi 13, da kuma jiragen ruwa uku a bakin iyakar tekunta.

Wannan atisayen na zuwa ne sa’o’i bayan shugaban Taiwan ya dawo daga Amurka, inda ya gana da shugaban majalisar wakilai, Kevin McCarthy.

Wannan Ziyara da shugaban ya kai Amurka ta fusata ƙasar China, wadda ke iƙirarin cewa ƙasar Taiwan ɗin wani ɓangare ne na yankinta.

Post masu alaƙa

Kotun majistare ta fara sauraren shari’ar sojan gona mai mukamin CSP 

Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wanda ake zargi da damfarar mutane da cewa shi babban jami’in Dan sandan ne.

Hisbah ta fara horas da sabbin jami’anta a Jigawa