Tsadar kayan masarufi ta karu a watan Yuli — Gwamnati
Farashin kayayyakin masarufi sun karu a watan Yuli a Najeriya, duk da matakan da Gwamnatin Tarayya ta ɗauka domin bunƙasa samar da kayayyaki a cikin gida, da nufi sanar da sauƙi ga ’yan ƙasa rage kashe kuɗin sarrafa kayayyaki. Hauhawwar farashin ya haifar da damuwa game da tasirin matakan da gwamnatin ƙasar take ɗauka domin […]