An Kama Matasa 27 Da Zargin Kashe DPO Bayan Sun Farmaki Ofishinsa A Rano
Rundunar yan sandan Jihar Kano ta tabbatar da rasuwar baturen yan sandan karamar hukumar Rano, tare da kama matasa 27 da ake zargi da yin sanadiyar mutuwarsa da kuma lalata motocin yan sanda 10. Rundunar yan sandan jihar Kano, ta bayyana samun wani labarin a matsayin mara dadin ji da ya faru, a ranar 25 […]