Labarai

NDLEA Ta Kama Matar Da Ta Boye Hodar Iblis A Al’aurarta

Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Nijeriya, NDLEA ta sanar da cafke wata mata da ta ɓoye hodar iblis tana shirin tafiya ƙasar Iran. Wata sanarwa da mai magana da yawun hukumar, Femi Babafemi ya fitar, ya ce an kama matar ce a filin jirgin sama a Fatakwal, babban birnin jihar Ribas. Babafemi […]

Read more

Gaskiyar Lamari: Gidan Yarin Goron Dutse.

  Biyo bayan zargin yin lalata da maza a gidan kurkun Goron Dutse Kano, Gidan Telebijin da Radio na Muhasa tare da hadin gwiwar rundunar  kishin Kano wato RKK, sun kai ziyarar ganewa idonsu don binciken abinda ke faruwa. Ziyarar ta kunshi yan jarida da lauyoyi wadanda suka duba dakunan daurarrun da kuma abincin da […]

Read more

Wajen Da Basiru Dankiri Yake Tsare Shekaru 10 A Kano.

Basiru Dankiri wani matashi ne mai shekaru 32 a duniya mazaunin garin Wailare dake karamar hukumar Makoda ta jihar Kano, wanda ake zargin yayansa mai suna Abdussalam Dandukulle, ya daure shi da sasari ( Sarka) tsawon shekaru 10 ba tare da bashi kyakkyawar kulawa ba. Matashin dai an daure shi a cikin wani daki wanda […]

Read more