Labarai

Yan Sanda Sun Mika Kwayar Tramadol Ta N150m Ga NDLEA A Kano

Rundunar yan sandan jihar Kano, ta mika kwayar Tramadol ta naira miliyan 150 data kama ga hukumar yaki da hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar. Wannan na kunshe ta cikin wata sanarwa da kakakin rundunar yan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya rabawa manema labarai a ranar Alhamis. Gwamna […]

Read more

Yau Ce Ranar Yaki Da Cutar Zazzabin Cizon Sauro Ta Duniya

Daga : Zubaida Abubakar Ahmad Gwamnatin jihar Kano za ta raba kusan miliyan 7.7 na maganin kashe kwari (ITN) a kokarin rage kamuwa da cutar zazzabin cizon sauro musamman iyaye da yara. Kwamishinan lafiya na jihar Kano, Dakta Abubakar Labaran ne ya bayyana hakan a yau Juma’a, a wani taron manema labarai na tunawa da […]

Read more