Dangote Ya Kara Rage Farashin Man Fetur.
Matatar man Dangote ta rage farashin litar man fetur daga naira 880 zuwa naira 840 ga dillalan da ke siyan man daga matatarsa, a wani mataki da ya zo gabanin fara rabon man a faɗin ƙasa daga 15 ga watan Agusta. Shugaban hulɗa da jama’a na matatar, Anthony Chiejina, ne ya bayyana hakan, yana mai […]