Arsenal Ta Yi Wasan Kura Da Madrid A Filin Wasa Na Emirates
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal ta lallasa Real Madrid a daren nan a karawar da suka yi ta kwata-fainal a Gasar Zakarun Turai. Arsenal dai ta doke Real Madrid da ci 3-0 a fafatawar da suka yi a filin wasa na Emirates da ke Landan. An kammala minti 45 na karawar babu ci, sai dai […]