Labarai

Yan Bindiga Sun Saki Birgediya Janar Tsiga

Birgediya Janar Maharazu Tsiga Mai ritaya ya kuɓuta bayan shafe kwana 56 a hannun ’yan bindiga. An sace Janar Tsiga, wanda Tsohon shugaban Hukumar NYSC ne, a garinsu da ke Ƙaramar Hukumar Bakori a Jihar Katsina, a ranar 5 ga watan Fabrairu, 2025. Hakazalika, aharan sun sace mutum tara a tare da shi a lokacin […]

Read more

Galadiman Kano Abbas Sunusi Ya Rasu

  Rahotanni na cewa Allah Ya yi wa Galadiman Kano, Alhaji Abbas Sunusi ya rasuwa bayan fama da jinya. Wata sanarwa da ta fito daga cikin iyalansa ta tabbatar da rasuwar, inda ta ce nan gaba za a bayyana lokacin da za a yi masa jana’iza  Kofar Kudu da ke Gidan Rufma . Galadiman Kano […]

Read more

Tinubu Ya Cire Mele Kyari Daga Shugabancin NNPCL

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya sauke Mele Kyari daga shugabancin kamfanin mai na ƙasar NNPCL a wani mataki na yin gagarumin garambawul ga kamfanin. Wata sanarwa da Bayo Onanuna, mai magana da yawun Shugaba Tinubu ya fitar ranar Laraba ta ce an naɗa Bashir Bayo Ojulari a matsayin sabon shugaban NNPC. Tsohon shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari […]

Read more