Labarai

An Rantsar Da Tchiani Shugaban Riƙo Na Nijar Na Shekaru 5

  An rantsar da Janar Abdouramane Tchiani a matsayin shugaban riƙo na Jamhuriyar Nijar, wanda zai kwashe shekara biyar yana jan ragamar gwamnati kafin miƙa mulki. Hakan wani ɓangare ne na aiwatar da rahoton babban taron ƙasar da aka yi a watan Fabairun da ya gabata. A lokacin shan rantsuwar a ranar Laraba, Tchiani ya […]

Read more

Kwamishinan Tsaro Ya Yi Murabus Daga Mukaminsa A Kano

Daga Safiyanu Haruna Kutama Kwamishinan kula da harkokin tsaro da al’amuran cikin gida na Jihar Kano, Manjo Janaral Muhammad Inuwa Idiris (mai ritaya), ya ajiye aikinsa. Wata sanarwar da mai magana da yawun gwamnan Jihar Kano, Alhaji Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar ta bayyana cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf ya kadu da matakin da kwamishinan […]

Read more

Dan Jaridar Al Jazeera Ya Rasa Ransa A Harin Isra’ila A Gaza

Daga : Shareep Khaleepha Sharifai Isra’ila ta kaddamar da sabbin farmaki kan zirin na Gaza a kokarinsu na murkushe mayakan Hamas tare kuma da kwato ragowar fursunonin yakin kasar da ke hannun mayakan.Sabbin hare-haren da Isra’ila ta kaddamar a zirin Gaza ya halaka wani ‘dan jaridar Al Jazeera Hussam Shabat, yayinda sojojin Isra’ila suka bukaci […]

Read more