Labarai

Yan Sanda Sun Fara Kama Yan Trending A Kano

Rundunar yan sandan jihar Kano, ta samu nasarar kama wasu mutane su 7 wadanda dukkansu matasa ne harma da kananan yara, bisa zargin su da tare hanyar shatale-talen gidan gwamnatin jihar Kano, suna daukar bidiyo don su yada a shafukan sada zumunta. Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa , ya tabbatar […]

Read more

Fursunoni 7 Sun Tsere Daga Gidan Yarin Osun

Hukumar kula da gidajen yari ta kasa ta bayyana cewa yanzu haka ta fara gudanar da bincike kan wasu fursunoni bakwai da suka tsere daga gidan yarin Ilesa dake jihar Osun. Hukumar ta ce daurarrun sun tsere ne sakamakon ruwan sama mai karfi da ya lalata wani bangare na gidan yarin. mai magana da yawun […]

Read more

Ma’aikatan KEDCO Za Su Tsunduma Yajin Aiki

Ma’aikatan Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Kano (KEDCO) za su shiga yajin aiki daga daren Talata wayewar garin Laraba, bisa zargin gazawar kamfanin wajen biyan kudaden fansho na ma’aikata. Kungiyar Ma’aikatan Lantarki ta Kasa (NUEE) reshen shiyyar Kano — wadda ta kunshi jihohin Kano, Jigawa da Katsina — ce ta sanar da hakan a daren Talata. Babban […]

Read more