Labarai

Za A Yi Hutun Makarantu Ranar Juma’a A Kano

Daga: Safiyanu Haruna Kutama Gwamnatin jihar Kano ta amince da ranar juma’a 28 ga watan fabarairu, 2025, a matsayin ranar hutun Zango karatu na biyu ga makarantun firamare da sakandire dake jihar baki daya. A wata sanarwa da daraktan wayar da kan al’umma na ma’aikatar ilimi ta jihar Kano, Balarabe Abdullahi Kiru ya aikewa manema […]

Read more