Ɗan Fashi Ya Zare Wayar Ɗan Sanda A Hanyar Caji Ofis
Wani dan fashi ya zare wayar dan sandan da ya je kamoshi a hanyar kai shi hedikwatarsu domin bincike a jihar Osun. Ana zargin matashin ɗan shekara 23, mai suna Godwin Emmanuel da aikata fashi da makami ne abin da ya tilasata a je a kamo shi. A hanyar kai Godwin hedikwatar rundunar ‘yan sanda […]