Labarai

Yadda Ayaba Ke Maganin Hawan Jini

Ayaba na daga cikin kayan marmari da mutane suke yawan amfani da ita sosai a duniya. Masana kiwon lafiya sun ce cin ayaba yana rage hawan jini da kuma bayar da kariya ga cututtukan daji da na asma. Akwai kimanin kasashe 107 da su ke noman ayaba kuma hakan ya sanya su cikin jerin kasashe […]

Read more

Afenifere Ta Zargi Tinubu Da Ƙabilanci

Ƙungiyar kishin ƙabilar yankin Yarabawa da aka fi sani da Afenifere ta ja hankalin shugaban ƙasa Bola Tinubu akan fifita ‘yan ƙabilar Yarabawa wajen ba da muƙamai a ƙunshin gwamnatin sa. Sanarwar na ƙunshe ne cikin wata takarda da shugaban ƙungiyar Ayo Adebanjo, da kuma sakataren yaɗa labaran ta Justice Falaye suka fitar a jihar […]

Read more

Ana Caccakar Gwamnatin Tunubu Kan Kamen Ƙananan Yara

Gwamnatin Najeriya ƙarkashin jagorancin Bola Ahmed Tinubu na shan caccaka kan kama masu zanga-zangar tsadar rayuwa.  Bayyanar faifan bidiyon wasu matasa da a ganin ido basu haura shekara 15 zuwa 20 cikin mummuna yanayi da aka kama sakamakon zanga-zangar tsadar rayuwa ya janyo wa gwamnatin Tinubu tofin Allah ya tsine a kafafen sada zumunta. Faifayin […]

Read more