Labarai

Muna alfahari da Dangote -Tinubu

……Shugaban kasa ya fahimci rawar da kamfanoni masu zaman kansu ke takawa. A jiya ne kungiyar Dangote ta samu gagarumin yabo daga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, wanda ya bayyana matsayin gwamnati kan ci gaban da kamfanin ya samu a Najeriya da ma nahiyar Afirka baki daya. Amincewa da Shugabancin ya zo ne bayan karramawa […]

Read more

‘Yan Jarida Sun Sami Horo

Gidauniyar MacAurthar tare da haɗin gwiwa da Jaridar Stallion Times sun horar da ‘yan jarida dabarun shirya rahoton bin ƙwaƙƙwafi wato (investigative report) da kuma yadda za a yaɗa rahotannin zuwa kafafen sadarwa mabambanta.

Read more

Tinubu ya amince a biya kwantan albashin Malaman ASUU

Shugaban Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da biyan wani ɓangare na albashin mambobin Ƙungiyar Malaman Jami’a (ASUU) wanda aka riƙe sakammakon dokar Ba-aiki-ba-biya wadda aka saka musu biyo bayan yajin aikin da suka kwashe watanni takwas suna yi. An fara yajin aikin tun daga ranar 14 ga watan Fabarairu, 2022 zuwa 17 ga watan […]

Read more