Za A Fara Hukuncin Ɗauri Ga Masu Ƙin Saka ‘Ya’yansu A Makaranta A Najeriya
Majalisar dattawan Najeriya ta ce tana da burin yin gyaran fuska ga kundin tsarin mulkin ƙasar, ta yadda za’a samar da dokar da za ta hukunta iyayen da suka ƙi kai ‘ya ‘yansu makaranta . Shugaban kwamitin ilimi na majalisar dattawan, Sanata Lawan Adamu Usman ya ce majalisar na duba yiwuwar yin dokar ɗauri ta […]