Labarai

Fiye Da Rabin Mutanen Argentina Na Fama Da Talauci

Wani rahoto da Hukumar ƙididdiga ta ƙasar Argentina ta fitar  na nuni da cewa  rabin mutanen ƙasar  na fama da matsanancin Talauci. Wannan na bayyana cewa an sami ƙaruwar talauci da kaso 40% cikin 100% na shekarar da ta gabata, kuma ya nuna tasirin matakan tsuke bakin aljihu da gwamnatin  shugaban Ƙasar Javier Millei  ta […]

Read more

Gwamna Zulum Ya Kafa Kwamitin Kasafta Tallafin Ambaliya

Gwamnan Jihar Borno Babagana Umara Zulum ya kafa kwamitin da zai kasafta gudunmawar kuɗi da sauran kayan amfani da jihar ta samu da suka tasar ma tsabar kuɗi Naira Miliyan Dubu huɗu. Jihar Borno dai ta fuskanci mummunar ambaliya a kwanakin baya, wanda hakan ya yi sanadiyyar rasa rayuka da dukiyoyi masu ɗimbin yawa. To […]

Read more