Cikin Hotuna: Yadda hukumar shige da fice ta kasa ta gudanar da bikin cika shekaru 60 da kafuwa
An kafa hukumar shige da fice ne a ranar 1 ga watan Agustan shekarar 1963, inda hukumar a wannan wata na Agusta ta shirya bikin tunawa da kafuwarta.
Manyan baki da dama sun samu halartar wurin taron, kuma ɗaya daga cikinsu shi ne tsohon shugaban hukumar ta shige da fice, Muhammed Babandede, OFR, OCM Spain.