Abin kunya ne fitar da ɗanyen mai waje ~ Alh. Musa Yahaya Mai Kifi
BY: YASIR ADAMU Ba wa ‘yan kasuwa damar gina matatun man fetur ko kuma farfado da na gwamnati shi ne mafita ga irin kwan-gaba-kwan-baya da ake samu game da farashin man fetur Nijeriya. Shugaban kungiyar dillalan man fetur masu zaman kansu shiyyar Arewa, Alhaji Musa Yahaya Mai Kifi, ne ya bayyana haka yayin wata hira […]