Fadar gwamnatin Najeriya ta Nemi gafara bisa kalaman Ngelale
Fadar gwamnatin Najeriya ta nemi afuwa kan iƙirarin da ta yi na cewa shugaba Bola Ahmad Tinubu shugaban Afirka na farko da ya fara rufe hada-hadar Cinikayyar Hannun Jari na NASDAQ da ke ƙasar Amurka.