Dan majalisa Jibrin Ismail Falgore, ya zama shugaban majalisar dokoki ta jihar Kano
Falgore ya yi nasarar zama shugaban majalisar ne ba hamayya bayan da dan majalisar Dala na jam’iyyar NNPP ne ya ayyana falgore a matsayin wanda yake ganin dacewarsa wajen shugabantar majalisar.