Ma’aikatar Muhalli Ta Kano Ta Samu Tagomashin Kayan Aiki Daga Bankin Raya Kasa

Kwamitin tsaftace muhalli na jahar Kano, ya ce yana aiki ba dare ba rana don ganin ya kawar da duk wata bola ko kazanta a jahar Kano.

Shugaban kwammitin kuma babban sakataren ma’aikatar muhalli ta jahar Kano Aliyu Yakubu Garo ne ya bayyana haka yayin da yake tattaunawa da wakilinmu, Yasir Adamu.

Ga ƙarashen labarin tare da Yasir Adamu

Post masu alaƙa

Yan sanda sun kama mutane 79 tare da kwato kwayoyi da makamai a bikin Takutaha a Kano.

Yan sanda sun kama wanda ake zargi da damfarar masu neman aikin gwamnati Naira miliyan 40.

Sabuwar majalisar gudanarwa ta POLAC za ta mayar da hankali kan inganta da ilimi da horo.