Hukumar Hizba ta fara rabon fom ɗin auren zawarawa da ‘yan mata a jihar Kano
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta ce ta kafa kwamitoci guda biyu waɗanda za su yi aikin rabon fom da tantance lafiyar masu buƙatar shiga shirinta na auren zawarawa da ‘yan mata.