Labari Cikin Hotuna: Yadda Aka Gudanar da Sallar Idi a Masallacin Ƙofar Mata
An gudanar da sallar Idin ne da misalin ƙarfe 8:30 na safe wanda limamin Kano Farfesa Sani Zahraddeen ya jagora. Sannan akwai mutane kamar sanata Kabiru Gaya da shugaban Hukumar Karota, Baffa Babba Dan’Agundi da Ali Baba a Gama Lafiya da sauransu.