Jigawa ta Kulla Babban Yarjejeniya da Gwamnatin Tarayya kan Noman Alfalfa
…noma shi ne ginshiƙin tattalin arzikin Jigawa, inda kusan kashi 90 cikin 100 na al’umma ke dogaro da shi, tare da samar da fiye da rabin kudaden shiga na jihar.
…noma shi ne ginshiƙin tattalin arzikin Jigawa, inda kusan kashi 90 cikin 100 na al’umma ke dogaro da shi, tare da samar da fiye da rabin kudaden shiga na jihar.
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya nanata ƙudurinsa na janye ƴansanda daga gadin manyan mutane a ƙasar, inda ya ce janyewar ta zama tilas. Ya ce babu gudu babu ja da baya a matakin da ya ɗauka, sannan ya yi kira ga dukkan ministocin ƙasar su yi abin da ya dace ba tare da ɓata lokaci […]
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC na ci gaba da tsare tsohon ministan shari’a kuma tsohon babban lauyan gwamnatin tarayya, Abubakar Malami (SAN), saboda zarginsa da hannu wajen tallafa wa ayyukan ta’addanci a ƙasar. Binciken ya kuma shafi zuba jarin da ake zargin ya kai kusan naira biliyan 10 a Jihar Kebbi, […]
Jihar Jigawa na samun babban ci gaba a karatun makarantun firamare, musamman bangaren karatu da lissafi, kamar yadda sabon rahoton 2025 na shirin PLANE da gwamnatin Burtaniya ke daukar nauyi ya nuna. Shirin, wanda ya riga ya kai rabin aikinsa, ya tallafa wa jihar wajen karfafa tsarin ilimi, inda ya kai ga ɗaukar nauyin koyar […]
Makomar Xabi Alonso a Real Madrid na tangal-tangal, amma fitila za ta iya haska shi, bayan Champions League da zai fuskanci Manchester City ranar Laraba a Sifaniya. A karon farko da Celta ta je har gidan Real Madrid ta ci wasa a La Liga tun bayan 2006. Hakan ya sa Real ta ci gaba da […]
Gasar Saudi Pro League za ta yi “duk abin da ya dace” domin ganin ɗanwasan gaban Liverpool da Masar, Mohamed Salah mai shekara 33, ya koma taka leda a Saudiyya a cikin watan Janairu.
Nijeriya da Saudiyya sun rattaba hannu kan sabuwar yarjejeniyar fahimtar juna ta shekaru biyar (MoU) don karfafa hadin gwiwar tsaro a tsakanin kasashen biyu. Yarjejeniyar, wacce aka sanar a ranar Talata a cikin wata sanarwa da Ahmed Dan Wudil, Mataimaki na Musamman kan Yada Labarai ga karamin Ministan Tsaro, Bello Matawalle, ya fitar, ta bayyana […]
Gwamnatin jihar Ogun ta ce daga yanzu za ta fara hukunta duk wanda aka samu da laifin zubar da shara a wuraren da ba a amince ba, inda hukuncin zai kasance tarar har zuwa Naira miliyan biyu (N2m) ko kuma watanni uku a gidan yari. Mai ba wa Gwamna shawara kan kula da shara, Abayomi […]
An kori direban Kamfanin Simintin Mangal bayan jami’an tsaro sun kama shi da motar kamfanin dauke da yara 21 da ake zargin an yi safarar su ne daga jihohin Arewa. Gwamnatin jihar ta ce yaran da ke tsakanin shekaru 6 zuwa 17 an kama su ne bisa sahihan bayanan sirri. Sanawar da Kwamishinan Yada labarai […]
Babban Daraktan Cibiyar Ba da Shawarar Kuɗi da Ci Gaban Tattalin arziki (FIDAC), Dokta Abdulssalam Kani, ya ce bincike ya nuna cewa Najeriya na rasa kusan kashi 20 zuwa 30 cikin 100 na kudaden da take kashewa a kowace shekara saboda rashin gaskiya da rashin sa ido, da cin hanci. Ya bayyana haka a wani […]