Labarai

Shugaba Tinubu Ya Sauya Manyan Hafsoshin Tsaron Najeriya

  Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da sauye-sauye a manyan mukaman rundunonin tsaron ƙasar, a wani yunkuri na ƙarfafa tsarin tsaron Najeriya. A cikin sanarwar da mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin yaɗa labarai, Sunday Dare, ya fitar a yau Juma’a, 24 ga Oktoba 2025, an bayyana cewa an nada Janar Olufemi […]

Read more

An Dage Shari’ar Nnamdi Kanu Saboda Rashin Shiri

Ba a ci gaba da shari’ar jagorar ƴan tawayen Bifra, Nnamdi Kanu ba kamar yadda aka shirya yi a ranar Juma’a. Kanu wanda ke kare kansa ya shaida wa babbar kotun tarayyar da ke zamanta a Abuja, babban birnin Najeriya cewa, bai samu takardun ƙarar ba, don haka yana ɓuƙatar lokaci. Wanda ake tuhumar ya […]

Read more

Nnamdi Kanu ya kori lauyoyinsa, ya ce zai kare kansa a kotu

Shugaban Ƙungiyar ’Yan Awaren Biyafara (IPOB), Nnamdi Kanu, ya sallami dukkanin lauyoyinsa. A zaman kotu da aka gudanar a ranar Alhamis, Kanu ya shaida wa kotu cewa a shirye yake ya kare kansa ba tare da taimakon lauya ba. Lauyoyin da ke kare shi ƙarƙashin jagorancin Kanu Agabi (SAN), sun yanke hukuncin cire hannunsu daga […]

Read more