EFCC Ta Gayyaci Tsohon Ministan Sharia Abubakar Malami
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta gayyaci tsohon ministan shari’a a Najeriya Abubakar Malami, SAN, kamar yadda ya wallafa a shafinsa na Facebook. Ya ce hukumar ta gayyace shi domin ya yi bayani a kan wasu abubuwa da bai bayyana ba, kuma ya bayar da tabbacin girmama gayyatar. ” A matsayina […]