Labarai

An Kama Dan Uwan Nnamdi Kanu Da Lauyansa —Sowore

’Yan sandan da aka tura domin daƙile zanga-zangar neman a sako Nnamdi Kanu sun kama ɗan’uwansa da lauyansa, Aloy Ejimakor, inji jagoran zanga-zangar, Omoyele Sowore. A wani saƙo da ya sanya a shafin X, Sowore ya zargi ’yan sanda da kama Kanu’s ɗan uwan Kanu, lauyansa, da wasu masu ’yan ba-ruwanmu ba tare da la’akari ba. “Tawagar […]

Read more

An Dawo Da Malamai 103 Da Aka Kora Daga Aiki A Zamfara

Gwamnatin Jihar Zamfara ta dawo da wasu malamai 103 da aka kora a baya sakamakon binciken tantance ma’aikata tare da biyan su bashin albashin watanni bakwai. Kwamishinan Ilimi, Kimiyya da Fasaha na jihar, Malam Wadatau Madawaki, ne ya bayyana hakan yayin da yake zantawa da manema labarai kan sakamakon sake nazarin tantance malaman da ma’aikatars […]

Read more

An Kama Yan Sandan Bogi 5 A Kano

Rundunar yan sandan jihar Kano, ta kama wasu gungun mutane 5 da ake zargi da aikata laifin yin sojan gona a matsayin jami’an yan sanda. Yan sandan bogin an kama su lokacin da suke yawo a wurare dabam-daban don cutar al’umma ta hanyar yi musu kwacen kudi. Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano SP Abdullahi […]

Read more