Mutane 886 Ake Zaton Sun Kamu Da Kwalara A Najeriya – NCDC
Hukumar yaƙi da cututtuka masu yaɗuwa ta Najeriya, NCDC ta ce kimanin mutane 14 suka rasa rayukansu sakamakon cutar kwalara a tsawon mako biyar, a ƙasar. Wani rahoton da hukumar ta fitar kan cutar a ranar Talata ya nuna cewa akalla mutane 886 aka yi tunanin sun kamu da cutar a tsakanin 27 ga […]