Babban Labari

Makahon Dake Sana’ar POS

Isyaku Mahmud, makaho ne dan shekara 28 da ke sana’ar sayar da data a yankin Kudancin Kaduna. Ya shaida wakilin Jaridar Aminiya cewa har sana’ar hada-hadar kudi ta POS yana yi a baya, amma yanzu ba shi da jari. Anga yadda makahon yake sarrafa manhajojin WhatsApp da Fesbuk kuma yake sayar da data kai tsaye […]

Read more

An kama yan Bindiga 4 dauke muggan makamai A Kano

    Rundunar yan sandan jihar Kano, ta samu nasarar kama wasu mutane hudu da ake kyuatata zaton yan bindiga ne, dauke da makamai da kuma kudi , a kan titin By pass dake unguwar Hotoro karamar hukumar Nasarawa ta jihar. Kakakin rundunar yan sandan jihar SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ne tabbatar da hakan da […]

Read more