Wasu ‘yan ta’adda masu satar mutane sun yi garkuwa da wani matashi mai shekaru 20, Muhammed Bello a ƙauyen Zakirai da ke Ƙaramar Hukumar Gabasawa ta Jihar Kano.
- Atiku Abubakar ya bayyana matsayarsa ga me da Kasancewar sa a PDP
- Yan sanda sun kama wanda ake zargi da yanke kan wani mutum