Babban Labari

Sarkin Yaƙin Masarautar Zazzau Ya Rasu Ana Tsaka Da Taro

Masarautar Zazzau ta sanar da rasuwar ɗaya daga cikin manyan fadawan Sarkin Zazzau, kuma Sarkin Yaƙin Zazzau, Alhaji Rilwanu Yahaya Pate, da safiyar ranar Alhamis yayin da ake tsaka da taro a Babban Asibitin Gambo Sawaba da ke Kofar Gayan, Zariya. Marigayin yana cikin tawagar Sarkin Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli, lokacin da mutuwa ta […]

Read more

Jijjiga: Ciwon Da Ya Daɗe Yana Yi Wa Mata Kisan Mummuƙe

Cutar jijjiga lalura ce da mata ke fuskanta a lokacin haihuwa, inda suke jijjiga da yunƙurin tauna harshe da sauran su.  A wani rahoto da ma’aikatar lafiya ta Najeriya ta fitar a watan Oktoban shekarar 2024 game da hanyoyin kariya daga kamuwa da cutar jijjiga. Hukumar kula da bada shawarwari akan cutar jijjiga ta kasa” […]

Read more