Bankin Duniya Ya Sanya Nera Cikin Jerin Kuɗaɗen Daba Su Da Daraja A Afrika.
A cikin wani rahoto da bankin duniyar ya fitar, Naira da ƙasar Najeriya ke amfani da ita na ɗaya daga cikin takardun kuɗi marasa daraja a Afirka ta yamma a shekarar 2024. Cikin wata ƙididdiga da ya fitar a yanzu Naira na daidai da kuɗin Birr na ƙasar Habasha da kuma Fan na ƙasar Sudan […]