Kada Ku Yarda Ku Haɗa Kai Da Makiya Dimokuraɗiyya – Shugaba Tinubu
Shugaba Tinubu ya yi kira ga matasa da su daina daga tutar kasar Rasha yayin zanga-zangar tsadar rayuwa da matsin tattalin arziki a Najeriya.
Shugaba Tinubu ya yi kira ga matasa da su daina daga tutar kasar Rasha yayin zanga-zangar tsadar rayuwa da matsin tattalin arziki a Najeriya.
Sufeton janar ɗin ‘yan sandan Najeriya Kayode Egbetokun ya ce za su bai wa masu zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa kariya a ƙasar. Sufeto janar Kayode Egbetokun ya ce “za mu kare masu zanga-zanga matuƙar dai ta lumana ce”. A wani bayani da ya yi jim kaɗan bayan wata muhimmiyar ganawa da manyan jami’an rundunar […]
Atiku ya shiga sahun ‘yan Najeriya da ke ta bayyana ra’ayinsu dangane da rashin jituwar da ta kunno kai tsakanin hukumar NMDPRA da matatar man fetur din Dangote a karshen makon da ya gabata.
Jam’iyyar Labour a jihar Edo da ke kudancin ƙasar nan ta bayyana cewa duk ɗan takarar da ba zai iya biyan kuɗin sayen form ɗin nuna sha’awar tsayawa takara da fom tsayawa takara na gwamnan jiha a jam’iyyarsu ba, to sam bai cancanci tsayawa takarar ba. Wannan na zuwa ne gabanin zaɓen cikin gida da […]
Gwamnan jihar Kogi Yahya Bello ya musanta labarin da ake yaɗawa cewa ya tsallake rijiya da baya, bayan da wasu ɓata gari suka kai masa hari da nufin daukar ransa.
Ƴan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyun PDP, da NNPP, da kuma Leba, wato Atiku Abubakar, da Rabiu Musa Kwankwaso, da Peter Obi sun fara tattaunawa kan yiwuwar haɗewa da manufar kafa babbar jam’iyya
Sanata Darlington Nwokocha ne ya fara gabatar da ƙudirin hakan a gaban majalisa, inda ya nemi a dakatar da shi har sai lokacin da ya amince da cewa majalisa na da damar bincikar ayyukan ministoci.
Rahotanni sun tabbatar da wani hoton bidiyo wanda tsohon gwamnan ya yi wa Maryam Shetty shagube game da sanya sunanta cikin jerin sunayen ministoci da aka yi.
Sabon shugaban jami’iyar APC mai mulki, Abdullahi Ganduje, ya ce zai kama aiki ba ji ba gani domin tabbatar da jam’iyyarsa ta yi nasara a zaɓen gwamnan jihohin Kogi da Bayelsa da za a gudanar ranar 11 ga watan Nuwamban 2023.
A cigaba da tantance ministocin da majalisar Dattijai ke yi, rohotanni sun tabbatar da cewa majalisar ta tantance wasu daga cikin sunayen da aka gabatar mata.