APC Ta Yi Watsi Da Sakamakon Zaɓen Gwaman Jihar Kano
APC Ta Yi Watsi Da Sakamakon Zaɓen Kano
APC Ta Yi Watsi Da Sakamakon Zaɓen Kano
INEC Ta Ayyana Zaɓen Jihar Adamawa a Matsayin Wanda Bai Kammala Ba
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a jihar Zamfara ta bayyana Dauda Lawal Dare a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan jihar. Dauda Lawal dai ya samu ƙuri’u 377,726 – inda ya yi nasara a kan gwamna mai ci Bello Muhammad Matawalle wanda ya samu ƙuri’u 311,976. An dai kwashe tsawon lokaci ana tattara sakamakon zaɓen […]
Katsina: Ɗan Takarar PDP Ya Ƙi Amincewa da Sakamakon Zaɓe
An Dakatar Tattara Sakamakon Zaɓen Gwamna a jihar Adamawa
Zaɓe: Wani Shugaban Majalisa Ya Sha Kaye a Hannun Wani Matashi
Kano: Al’ummar Rijiyar Zaki Sun Zargi Wasu da Yunkurin Satar Akwatin Zabe
Kano:An Harbe Wani Kantsila Kan Zargin Satar Akwati
Wani ɗan takarar sanata na shiyyar Yamma na jihar Nassarawa Wakili Kabiru-Muhammad, ya shigar da ƙara gaban wata kotu saboda cire tambarin jam’iyyarsa ta NNPP da hukumar zaɓen ta yi a zaɓen da aka gudanar a ranar 25 ga watan da ya gabata. A yayin da yake magana da manema labarai bayan shigar da ƙara […]
Ɗan takarar gwamnan na jam’iyyar Labour Party a jihar Adamawa, Umar Mustapha Otumba ya sanar da janyewa ‘yar takarar gwamna, kuma mace tilo a ƙasar nan sanata Aisha Ahmad Binani tare alƙawarin mara mata baya.