Siyasa

Gwamnan Jihar Katsina Ya Jinjina Wa Jami’an Tsaro

Gwamnan Jihar Katsina Dokta Umar Dikko Radda ya jinjina wa jami’an tsaron Nijeriya kan nasarar da suka samu wurin kashe ‘yan ta’adda 80 a jihar. Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida na Katsina Dakta Nasir Muazu ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar. Ya ce sojojin sama na Operation Fansan Yamma da […]

Read more

An Yi Girgiza A  Gwamnatin Kano

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sauke sakataran gwanatin jihar Dokta Abdullahi Baffa Bichi da shugaban ma’aikatan fadar gwamnatin jihar Shehu Wada Sagagi an kuma sauke kwamishinoni 5. Wannan na ƙunshe a cikin wata sanarwa mai ɗauke da sa hannun daractan yaɗa labaran gwamnan na Kano Sunusi Bature Dawakin Tofa. Baya ga haka gwamnan […]

Read more