Wata kotu ta aike da shugaban wata kungiyar kwallon kafa gidan kaso a nahiyar Turai.
Wata kotu a kasar Turkiyya ta tasa keyar shugaban kungiyar kwallon kafa ta MKE Ankaragucu wato Faruk Koka zuwa gidan kaso har kusan tsawon shekaru hudu. Wannan hukunci ya biyo bayan yadda ya zage gabjejen hannun da Allah ya bashi ya mangare wani alkalin wasa a kumatunsa sannan ya karamasa a gindin kunnensa. Wannan duka […]