• Home  
  • Cikin Hotuna: Taron Tattaunawa da Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Jama’a a Kano
- Labarai

Cikin Hotuna: Taron Tattaunawa da Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Jama’a a Kano

Taron tattaunawa a lokacin buɗa baki kenan da Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Jama’a, Alh. Mohammed Idris, wanda ya  yi da masu ruwa da tsaki a harkar yaɗa labarai wanda aka gudanar a nan Kano.

taron buɗa baki

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Jama’a, Alh. Mohammed Idris.

taron buɗa baki

Shugabar gidan rediyo da talabijn ta Muhasa, Haj. Aishatu Sule, a lokacin da ake gudanar da taron tattaunawar da ministan yaɗa labarai

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai