Gwamnan Jihar Gombe ya zama sabon shugaban kungiyar gwamnonin Arewa

Gwamnan Jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya zama sabon shugaban kungiyar gwamnonin jihohin Arewa.

Yahaya, da ya yi gwamna a 2019, ya sake lashe zaben Jihar Gombe a karo na biyu a zaben 2023.

Ya gaji gwamnan Jihar Filato mai barin gado Simon Bako Lalong a matsayin shugaban Kungiyar Gwamnonin Arewa.

Post masu alaƙa

Kotun majistare ta fara sauraren shari’ar sojan gona mai mukamin CSP 

Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wanda ake zargi da damfarar mutane da cewa shi babban jami’in Dan sandan ne.

Hisbah ta fara horas da sabbin jami’anta a Jigawa