Home » Gwamnan Kano ya aike da sunaye 19 ga majalisar dokoki domin tantance su

Gwamnan Kano ya aike da sunaye 19 ga majalisar dokoki domin tantance su

by Anas Dansalma
0 comment
Gwamnan Kano ya aike da sunaye 19 ga majalisar dokoki domin tantance su

Gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya turawa Majalisar dokokin jihar kano sunayen mutane 19 domin tantancesu don nada su a matsayin kwamishinonin sa Kuma yan majalisar zartarwa jiha.

Majiyarmu ta bayyana sunayen mutanen kamar haka :

1- Comrade Aminu Abdulsalam

2- Hon. Umar Doguwa

3- Hon. Ali Haruna Makoda

4- Hon. Abubakar Labaran Yusuf

5- Hon. Danjuma Mahmoud

– Hon. Musa Shanono

7- Hon. Abbas Sani Abbas

8- Haj. Aisha Saji

9- Haj. Ladidi Garko

10- Dr. Marwan Ahmad

11- Engr. Muhd Diggol

12- Hon. Adamu Aliyu Kibiya

13- Dr. Yusuf Kofar Mata

14- Hon. Hamza Safiyanu

15- Hon. Tajo Usman Zaura

16- Sheikh Tijjani Auwal

17- Hon. Nasiru Sule Garo

18- Hon. Haruna Isa Dederi

19- Hon. Baba Halilu Dantiye Rahotanni daga majalisar sun tabbatar da gwamnan ya tura sunaye, kuma ta sanar da cewa  za a fara tantance wadanda aka tura sunayen nasu daga gobe Laraba 21 ga watan da muke ciki

You may also like

Leave a Comment

Muhasa TVR kafa ce ta labarai dake da cikakkiyar rejista da ke da manufa ta ilimantarwa, wayar da kai Inganta al’adun Hausawa da kuma nishaɗantarwa.

Ofishinmu yana nan a kan titin Guda Abdullahi dake Farm Centre a jihar Kano. 

Ra'ayi

Labarai da Dumi-dumi