Gwamnan Neja ya bayyana damuwarsa game da wurin da aka ajiye alhazan jiharsa

Gwamnan jihar Neja Alh. Umar Muhammed Bago, da ke cikin Alhazan Najeriya a aikin Hajjin bana ya ce bai gamsu da inda aka sauke Alhazan jiharsa ba a zaman Mina don haka za su kalubalanci Hukumar Alhazai ta Najeriya.

Ko da yake  Jami’ar Labarai a Hukumar Alhazan ta kasa Fatima Sanda Usara ta ce matsalar ba daga wajan NAHCON din bane, inda take cewa nahcon din tayi iya kokarin ta wajen ganin .

Fatima Sanda Usara, ta kara da cewa, an samun kashi 95 na Alhazan Najeriya da suka ziyarci Madina kafin su iso Birnin Makka na daya daga cikin nasororin da aka samu.

Post masu alaƙa

Zaɓen 2027: CP Bakori ya gargaɗi jami’an ’yan sanda kan tsoma baki a siyasa.

Kamfanin Tianneng ya ƙaddamar da sabbin babura masu kafa biyu da masu kafa uku, waɗanda ke amfani da wutar lantarki, a wani biki da ya gudana a nan Kano.

Kotu ta tsare matasa 11 da ake zargi da kashe dan sanda a Kano